Thursday, April 21, 2022

Jarumin Kannywood Yusuf Muhammad Saseen Lukuman a cikin Labarina Ya Fito Takara

Fitaccen jarumin Kannywood Yusuf Muhammad Saseen Lukuman a cikin shir mai dogo zango yafito takara. A. Wani posting da daya daga cikin aminan jarumin yayi ya bayyana cewa zai taya abokinsa neman kujerdan majalisa duk da yake bai fito a tsaginsa ba. Yusuf Muhammad Saseen Lukuman a cikin Labarina yayi karatunsa tun daga primary school har zuwa jami'a duk a cikin garin Kano

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot